matashiya.com
Gwamnatin jihar legas ta musanta zargin Bullar Cutar Corona Virus a jihar
Gwamnatin jihar Lagos ta musanta rade radin da ake yadawa cewa wani dan asalin kasar chana da ke zaune a jihar yana dauke da cutar corona virus. Kwamishina lafiya na jihar Akin Abayomi shine ya mus…