matashiya.com
Jajircewa – An bawa Abba Kyari sarauta a Yobe
Jami in ɗan sanda a Najeriya DCP Abba Kyari ya samu sarautar Zannah Nduaman Gujba da ke jihar Yobe. Abba Kyari ya wallafa a shafinsa na Facebook cewar zai sanar da ranar bikin naɗin sarautar tasa …