matashiya.com
Duk da ni makaho ne da za a bani dama na jagoranci al’umma sai na fi masu gani aiki
Yarima Sulaiman Ibrahim ya ce da za a bashi dama ya zama Gwamna ko ɗan majalisa da zai yi abinda ba wani mai lafiyar ido da ya taɓa yi. Cikin wani shiri da aka yi da shi a Matashiya TV yarima ya ce…