matashiya.com
Anyi kira ga Yan jaridu da su kasance jakadu nagari a tsakanin Al’umma
Tare da Sunusi Rabi’u katsina Wannan kiran ya fito ne ta bakin sabon shugaban kungiyar ‘yan jarida na kasa reshen jihar katsina kwamared Tukur Hassan Dan Ali. Shugaban ya bayyana cewa t…