matashiya.com
Ba ni da hurumin shiga rikicin masarautun Kano – Buhari
Shugaban Ć™asa Muhammadu Buhari ya bayyana cewar ba shi da hurumin shiga rikicin masarautun Kano. Muhammadu Buhari ya bayyana hakan ne yayin da gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya jagoranci sabbi…