matashiya.com
Za a cigaba da bayyana sakamakon zaɓe a Kano
Yanzu za a cigaba da bayyana sakamakon zabe a ɗakin karɓar sakamakon na hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC reshen jihar Kano