jaladaafrica.org
“Ban-Kwana” by Ajise Vincent
A translation of “Adieu” by Ajise Vincent into Hausa by Mazhun Idris Rantse mini, za ka zo da almuru, Ga ni a nan tun asuba, ina ta jiran ka. Ka sha alwashin tserar da ni daga guguwa Ga ni a nan, n…