jaladaafrica.org
Yadda Mutum Ya Fara Tafiya A Tsaye
Hausa Mazhun Idris Mutane sun kasance suna tafiya a kan k’afafuwa da hannayensu, a can zamanin baya, kamar yadda dabbobi masu k’afafu hud’u suke yi. A waccan duniyar, mutane sun fi zomo da kurege g…