hausa.premiumtimesng.com
ZARGIN GINA GIDAJE: Malaman Jami’o’i sun maida wa TETFund raddi - Premium Times Hausa
TETFund ta ce ta gano yadda dimbin malamai ke karkatar da kudaden su na sayen motoci da saye ko Gina gidaje da wadannan kudade.