hausa.premiumtimesng.com
Duk da Ihun da aka yi wa Buhari mutanen Barno na son sa bakin rai - Inji Shettima - Premium Times Hausa
Wannan abu da ya faru bai yi wa fadar gwamnatin Buhari dadi ba domin shi kansa Buhari yana tinkaho da soyayyar da yake samu daga mutanen jihar Barno.