hausa.premiumtimesng.com
KANJAMAU: Gwamna Yahaya na jihar Gombe ya yaba ga nasarorin da aka samu na dakile yaduwar cutar a jihar - Premium Times Hausa
Gwamnan yace sakamakon bincike ya nuna cewa jihar ta yi nasarar dakile yaduwar cutar daga 3.4 a shekaran 2017 zuwa 1.3 a 2019.