hausa.premiumtimesng.com
'YAR-KURE: Dan Majalisar Tarayya ya kalubalanci Fashola su karade titinan kasar nan tsawon kwanaki 90 - Premium Times Hausa
Bamidele ya kalubalanci Fashola cewa a tafi rangadin tarfe da ‘yan jaridu da masu daukar hotuna, kuma shi zai dauki nauyin komai daga aljihun sa.