hausa.premiumtimesng.com
'Yan sanda sun cafke wani dan kasuwa da ya zama likitan karfi da ya ji a Adamawa - Premium Times Hausa
Kakakin rundunar Sulaiman Nguroje ya sanar da haka da yake tattaunawa da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya ranar a Yola.