hausa.premiumtimesng.com
RUFE IYAKOKI: Kakar manoman shinkafar Gombe ta-yanke-saka - Premium Times Hausa
Rufe kan iyakokin dai ya hana shigo da shinkafa daga kasashen ketare ta kan iyakokin kasar nan, musamman ta Kwatano da Jamhuriyar Nijar da kuma Kamaru.