hausa.premiumtimesng.com
RAHOTON BINCIKEN NDHS: Duk da matsalolin da ake fama da su a fannin kiwon lafiyar Kasar nan an samu ci gaba matuka - Premium Times Hausa
An gano cewa kashi biyu bisa uku na mata masu ciki na zuwa asibiti yin awo sannan kashi 40 bisa 100 na haihuwa tare da taimakon kwararrun likitoci.