hausa.premiumtimesng.com
Majalisar Dattawa za ta kakaba wa ’yan soshiyal midiya takunkumi - Premium Times Hausa
Shugaban Majalisar Dattawa na lokacin, Bukola Saraki na daga cikin wadanda ba su goyi da bayan kudiri ba. kuma ya ce ba za su amince da shi ba.