hausa.premiumtimesng.com
JIGAWA: Bakin makiyaya sun fatattaki ‘yan sanda, sun mamaye gonakin manoma - Premium Times Hausa
Hakimin Miga, Mohammed Garba ya tabbatar da wannan hali da ake ciki, wanda ya ce al’ummar Masarautar Miga na zaman dar-dar.