hausa.premiumtimesng.com
Gwamnatin jihar Kano za ta ciyar da yaran makarantan firamare 6800 - Premium Times Hausa
Ganduje ya yi kira ga attajirai da masu ruwa da tsaki da su hada hannu da gwamnati domin ganin wannan tsari ta zauna a jihar.