hausa.premiumtimesng.com
GUGUWAR TSIGAU: Kotu ta kara tsige wani sanatan APC, ta maye gurbin sa da na PDP - Premium Times Hausa
A karar da ta shigar, Olujimi ta tabbatar wa kotu gamsassun hujjojin cewa ba a bi ka’idar da INEC ta gindaya wajen gudanar da zaben ba.