hausa.premiumtimesng.com
Fadar shugaban kasa ta tabbatar da rage ma'aikatan dake karkashin ofishin Buhari da Osinbajo - Premium Times Hausa
Wannan labari ya karade kasarnan inda masu sharhi ke ta cewa shugaba Buhari bai kyauta wa mataimakin sa ba wajen zaftare masa yawan hadimai.