hausa.premiumtimesng.com
Dalilan da ya sa ma’aikatan kiwon lafiya ke sakaci da aikin su – NMA - Premium Times Hausa
Faduyile yace baya ga wannan kotu sai kuma babbar kotun kasa ce ke da ikon hukunta duk ma’aikacin kiwon lafiyar da ya yi sakaci da aikinsa.