hausa.premiumtimesng.com
BOKO HARAM: Akwai mutane milyan 1.2 da ke karkashin ikon yan ta’adda a Najeriya - Premium Times Hausa
Daga nan sai ya kara bayyana cewa rikicin wanda aka shafe shekaru 10 kenan ana gwabzawa, ya ci rayukan jama sama da 35,000 a jihohin Yobe, Adamawa da Barno.