hausa.premiumtimesng.com
Yadda malamin jami'a ya nemi danne mai neman shiga jami'a - Premium Times Hausa
Bayan gama addu'a ya ce ma ta akwai wurin da malaman jami'ar ke daukar dalibai mata ana zuwa ana hutawa.