hausa.premiumtimesng.com
SAKACIN MA'AIKATAN ASIBITI: Malaman Asibiti na bukatar horo kan yadda ake tarerayar marasa lafiya - Premium Times Hausa
Margaret Bonat ta ce ma’aikatan kiwon lafiya musamman likitoci da ma’aikatan jinya na iya kokarinsu wajen kula da marasa lafiya a asibiti.