hausa.premiumtimesng.com
Mutane milyan 94.5 ke cikin fatara da talauci a Najeriya -Oxfam - Premium Times Hausa
Nan da shekarar 2030, kashi 25 bisa 100 matalauta da fakirai na duniya za su kasance a Najeriya su ke.