hausa.premiumtimesng.com
Mun kara Harajin 'VAT' don inganta lafiya, ilmi da ayyukan ci gaba - Buhari - Premium Times Hausa
Shi kuma Buhari ya wurin jawabin kasafin kudi ya ce za a yi amfani da kudin wajen inganta fannin kiwon lafiya, ilmi da ayyukan raya al'umma.