hausa.premiumtimesng.com
Lauya ya zargi 'yan sanda da binne laifin fashi da makami - Premium Times Hausa
Lauyan ya ce an yi wa Olakitan fashi da makami a ranar 21 Ga Augusta, 2018, kuma 'yan sanda sun kama wadanda ake zargi mutum hudu