hausa.premiumtimesng.com
KIWON KIFI: Kebbi ta hada hannu da kungiya domin bunkasa sanar - Premium Times Hausa
Bagudu ya ce gwamnati ta amince da haka ne ganin yadda matsalolin canjin yanayi ya sa ake samun karancin kifi a jihar da kasa baki daya.