hausa.premiumtimesng.com
KIN BIYAN BASHI: RIFAN za ta maka manoman shinkafa 'yan jihar Katsina 113 a kotu - Premium Times Hausa
Akalla noma 5000 ne suka yi rajista da wannan kungiya domin samun tallafi inda a karon farko kungiyar ta tallafa wa manoma 3,500.