hausa.premiumtimesng.com
KASAFIN 2020: Kashi 1 bisa 4 na kasafin zai kare a biyan basussuka - Premium Times Hausa
Kashi 1 bisa 4 idan aka raba kasafin 2020, duk a wajen biyan basshi zai tafi. Haka jawabin da Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar ya tabbatar.