hausa.premiumtimesng.com
Ilmantar da 'ya'ya mata ne kadai zai magance yawan al'umma -Sarkin Kano - Premium Times Hausa
Sarki Muhammadu Sanusi ya yi wannan magana a wurin taron Makomar Tattalin Arziki na 2025 da ke gudana a Abuja, a jiya Litinin.