hausa.premiumtimesng.com
Dalilin da yasa gwamnatin Barno ke rusa gidajen karuwai da gidajen giya - Kaka-Shehu - Premium Times Hausa
A Wasu wuraren ma mun gano Otel ya zama wurin zaman matsafa. A wasu Kuma, za ka ga an Tara 'yanmata ne kanana Ana ta lalata dasu.