hausa.premiumtimesng.com
BOKO HARAM: Gwamnatin Barno za ta dauki 'yan tauri 10,000 - Premium Times Hausa
Tuni har kamar 'yan tauri 2000 sun shigo Maiduguri. Kuma sojoji ne ke tantance su, sannan a dauke au aiki." Haka majiya ta tabbatar wa wakilin mu.