hausa.premiumtimesng.com
BOKO HARAM: Gwamnan Barno ya dauki malamai 30 domin yin addu'o'i da dawafi - Premium Times Hausa
Wannan lamari ya zo daidai lokacin da Babban Hafsan Sojojin Najeriya, Tukur Buratai, ya nemi a hada da yin addu'a domin kakkabe Boko Haram.