hausa.premiumtimesng.com
APC ta daukaka hukuncin zaben Gwamnan Bauchi - Premium Times Hausa
Sun yi ja-in-ja ne a kan zaben Kananan Hukumomin Tafawa Balewa da kuma Bogoro. A kan wannan ma kotu ta ce Bala ya yi nasara fintinkau.