hausa.premiumtimesng.com
Zango ya maida wa malamin da ya ce yana tara mata kanana domin yin fim dasu - Premium Times Hausa
Haka dai Adam zango ya rika bayani yana fadin yadda ya shirya duka abubuwansa ba tare da ya saba wa wani shiri ko karantarwar musulunci ba.