hausa.premiumtimesng.com
Zan maida hankali wajen inganta fannin kiwon lafiya a kasar nan - Minista Ehanire - Premium Times Hausa
Ehanire ya fadi haka ne da yake tattaunawa da kwamitocin kiwon lafiya na majalisar dokoki ta kasa a taron da aka yi a Abuja a makon da ya gabata.