hausa.premiumtimesng.com
Za a yi feshin magani a dajin Yankari - Premium Times Hausa
Mohammed yace gwamnati ta ware magungunan allurar rigakafin cutar guda 600,000 domin yi wa mazauna karamar hukumar Alkaleri rigakafi.