hausa.premiumtimesng.com
Za a kwaso ‘yan Najeriya 320 daga Afrika Ta Kudu ranar Laraba – Jakada - Premium Times Hausa
Jakadan Najeriya da ke Afrika ta Kudu, Godwin Adama, ya bayyana cewa tawagar farko ta ‘yan Najeriya 320 za su baro kasar Afrika ta Kudu zuwa Legas, Najeriya.