hausa.premiumtimesng.com
Yawan aske gashin gaba baya sa a kamu da cutar sanyi – Bincike - Premium Times Hausa
Likitocin jami’ar Ohio dake kasar Amurka sun bayyana cewa aske gashin gaba bashi da alaka da kamuwa da cututtukan sanyi da ke ta yawan yadawa.