hausa.premiumtimesng.com
‘Yan Najeriya 640 sun shirya dawowa daga Afrika ta Kudu - Premium Times Hausa
Idan ba a manta ba, Shugaba Muhammadu Buhari ya tura Jakada na Musamman, Ahmed Abubakar zuwa Afrika ta Kudu, domin ganawa da Shugaba Cyril Ramophosa.