hausa.premiumtimesng.com
Yadda za ka kare katin ‘ATM’ daga ’Yan damfara - Premium Times Hausa
Duk da cewa jama’a sun amince kuma sun gaskata ATM, akwai masu damfara na shigo da hanyoyin kokarin satar bayanan katin ‘ATM’ ta intanet.