hausa.premiumtimesng.com
SHIRU-SHIRU BA TSORO BANE: Kashe 'yan Najeriya a Afrika ta Kudu, Daga Mohd Ibn Mohd - Premium Times Hausa
'Yan Najeriya sun zo kasar su sun kwace musu ayyuka. Sannan kuma wai matan su sun fi son yin harka da 'yan Najeriaya fiye da su 'yan kasan.