hausa.premiumtimesng.com
Sanata ya fi Minista aiki a Najeriya - Sanata Abdullahi - Premium Times Hausa
Ni tsohon babban sakatare ne. Na san abin da kowane Minista ke samu. Ba za mu iya ma hada ministoci da mu ba, saboda mun fi minista mukami a kasar nan.