hausa.premiumtimesng.com
Rundunar 'Yan sanda na jihar Kano ta kama rikakkun barayi, 'yan taadda - Premium Times Hausa
An kwato komfutoci 4, ID card na sojoji da na 'yan sanda, kayan sojoji, Gatari,takubba, barandami, fatefate, bindigogi kirar AK 47 da harsasai,