hausa.premiumtimesng.com
Ronaldo ya sake kafa tarihi - Premium Times Hausa
A wasan da Portugal ta buga na neman tsallakewa shiga gasar Cin Kofin Turai na 2020, Ronaldo ya zazzaga kwallaye hudu a ragar kasar Lithuania.