hausa.premiumtimesng.com
Osinbajo zai kaddamar da Sabon Tsarin Kiwon Dabbobi - Premium Times Hausa
Shiri ne na gwamnatin tarayya da zai fara daga mataki na farko, daga 2019 zuwa 2028, tare da hadin guiwar jihohi a karkashin inuwar Hukumar Inganta Tattalin Arziki.