hausa.premiumtimesng.com
Manchester City ta sha kashi, Barcelona ta yi ragargaza - Premium Times Hausa
A kasar Spain kuma Real Madrid ta doke Levente da ci 3-2, Barcelona kuma ta doke Valencia da 5-2.