hausa.premiumtimesng.com
Kaduna ta haramta kafa shinge 'Yan sanda a titunan Kaduna-Abuja, Kaduna-Zaria, Kaduna-Birnin Gwari - Premium Times Hausa
Aruwan ya ce daga yanzu duk shingen da wasu suka kafa a wannan tituna karya doka ne.