hausa.premiumtimesng.com
Hukuncin kotu ya wanke El-Rufai da APC ta-tas - Uba Sani - Premium Times Hausa
Shi ko gwamna El-Rufai ya yabawa wannan hukunci ne inda ya ce zai ci gaba da aiki tukuru domin ci gaban jihar Kaduna.